Telegram Description
From Telegram
Assalamu alaikum wa-rahmatullah Zauren Addìnu Annasìhah zaure ne da aka samar da shi domin yaɗa karatuka na audio da vedio, da rubuce-rubucen da suka shafi addinin musulunci. Fatan mu shi ne, al'umma su shiryu, kuma mu tsira tare ranar gobe ƙiyama.
Category
No reviews yet. Be the first to review this group.